Ya saki layin unguwar Sarki, ya dauki wanda zai kai shi Gwaman Road GRA.
Ya tsaya a gida mai lamba dari da hamsin mai dauke da rufin jan kwano na zamani. Sojoji biyar ne suka bude kofar gate din cikin zafin nama yayin da direba Sam ke sulala motar mazaunin ta a hankali, tun kafin ta ida tsayawa sun bude murfin motar Oga ya fito cikin kakkarfan takun shi rungume da bebi.
Cikin su ba wanda ya furta ko umh, illa idanun Sam direba da ke cike da gulma nata walainiya cikin na abokan aikin shi. Ai kuwa Oga na. . .
Lallai brigadier Mazan jiya ne
Allah ya Kara basira
Mutanen kirki basa karewa