Wane Ne Brigadier Bello Makarfi?
Bello Isyaku Makarfi, mutumin garin Makarfi ne ta jihar Kaduna, Bello ya tashi maraya gaba da baya hannun Baffan shi Mal. Sani ya girma. Lokacin da aka tura shi NDA garin Jos, shekarun shi ba su fi ashirin da biyar ba. Kwazo, himma da sadaukar da kai irin nasa ya kai shi matsayi iri-iri a soja cikin ‘yan shekaru kalilan.
Ya auri Nafisa diyar wani shahararren dan siyasa mai neman kujerar gwamnatin Kaduna na lokacin wai shi Magaji Doller ne tun auren saurayi da budurwa, don dukkansu so ne ya hada su. . .
Sannu da kokari
Muna godiya
Allah ya Kara basira
Masha Allah muna godiya aunty
Allah ya kara basira
MashaAllah
Labari ya dauko sugar!
Masha Allah! Allah Ya Kara lafiya da daukaka Takorin mu