Littafi Na Biyu
Ameenu kishingide cikin lallausar kujerar asibitin Saudi-German, nadama goma da ashirin ji yake kamar ya farkewa Daddyn shi komai, in ya so ya nemi gafarar shi, ko ya samu saukin wannan dumbin hakki da ya dauka na rayukan al’umma da dama, na kuma yarinyar da ba ta ji ba ba ta gani ba, ba ta kuma tsare masa komai a rayuwa ba.
Lokaci daya ya ji ya tsani kan sa kai da duk ‘ya’ya masu irin halin shi na taya iyayensu mata kishi. Amma tsoron hukuncin da Daddyn zai dauka a kan. . .
Godiya mai tarin yawa maman safah da marwa
Sannu da kokari
Allah yasaka,yakara zakin hanu Mai anfani
Jazakillahu khair labari yana dadi sosai sosai
Muna godiya Allah yabar xumunci
Masha Allah Allah ya kara basira yasa albarka
Masha Allah
Superb