Littafi Na Uku
Lahadi, Jumada-Awwal
Watanni Biyu Bayan Barin Faisal
Satin Daddyn kwata-kwata biyu da fitowa ya shiga sabon ofis din sa a gidan shugaban kasa. Cikin watanni biyu rak arziki ya ci uban nada, rayuwa a gidan Brigadier Makarfi ta dawo sabuwa ful arziki wane shekarun baya.
Sai da hankali ya natsa aka mance komi Aunty Saratu ta farkewa Daddyn gaskiyar Saratu bata kammala karatu ba.
Daddy yayi ta fada har yana haki kan don me tuntuni bata gaya masa ba, da yanzu bata yi zangon karatun ta na farko. . .
Muna qara godiya Anti Summaya
Sakallahu khairan
Muna godiya