Tafe yake a mota amma hankalin sa baya jikin sa. Kuka yake kashirban kaman karamin yaro. Duk da zuciyar sa tayi sanyi da yafiyar da ya samu daga gareta wannan bai hanashi kukan tashin hankalin da kalamanta suka tsomashi ba. Wane alkawari ne yai mata? Ya kasa tunawa.
Hajiya kin ce in koma ga matata, to ai gara in dawwama a nan kina azabtar dani daga hukunce-hukuncen ki, domin in na koma gareta bani da wani sauran amfani a gareta, me zan yi mata? Me zan ce mata? Rayuwata ta zamo impotent ba zata kara moruwa da ni ba. . .
Allah ya qara basira, Takori
Muna godiya
Allah ya Kara lafiya da Nisan kwana takorin mu
Sannu da kokari Allah yasaka
Takori haka kika juya lamarin? Hajiya yanxu ne za tai nadama marar amfani
Thanks
Muna godiya Allah ya kara Basira
Masha Allah