Bayan Watanni Uku
Lallai babu cutar da Allah ya saukar a doron kasa ba tare da ya saukar da ita tare da maganinta ba. A yau Hajiya Nafisatu Bello Makarfi, ke sauka daga matattakalar jirgin KLM cikin filin jiragen saman da ke garin Kaduna. Dr. Rehab Mohammed tare wasu daga likitocin asibitin meritime su biyu sune suka yo mata rakiya daga Birnin Miami da lafiyarta da hankalin ta sumul kalau, inda yayan ta Faisal da Nasir suka zo taryenta, kar kaso ka tona zuciyar su mai cikke da godiya ga sarki Allah da ya baiwa mahaifiyar su lafiyarta. . .
Sannu da kokari aunt Takori
Allah ya saka da Alkhairi sister
Sakallahu khair aunty sumy
Za mu ga dai yadda za ai auren nan
Masha Allah