Skip to content

Inna Amarya na ƙoƙarin saka min leda kawai na miƙe, ƙafar da akasa lallen a ɗage, na taka da wadda ba'a saka ba, na nufin wurin Ya Kabiru da ƙaguwar son ganin tsarabar daya taho min da ita.

Tangal-tangal nayi zan faɗi, Kulu da ake gefe ta miƙe da sauri dan zuwa ta tareni amma sai Gwaggo ta dakatar da ita da riƙe hannunta, sai Ya Kabiru ne wanda ya taso cikin azama ya riƙoni jikinsa, ya sunkuya ya ɗaukeni ya ajeni kan kujerar da ya tashi, Gwaggo cikin faɗa tace. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.