Skip to content

Wayewar safiyar alhamis ɗin yau, kowa na gidamu na tsakar gida an zauna ana karin kullo safen, tun daga yaran har manyan, haka ƙa'idar gidanmu take a duk sanda za aci abinci musamman karin kumallon safe to haɗuwa ake gaba ɗaya, yaranmu da iyayenmu mata, su manyanne ake kai musu na su ɗaki, sai Baba ma da yake yin nasa a ɗaki da shi da wadda girki ke hannunta.

Kowa abincinsa yake ci hankali kwance amma banda ni wadda natsuwa ta ƙarauce mata dalilin birkicewar tunani tun kwanaki biyu da suka wuce, abincin na gaba ina kallonsa amma. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.