Skip to content

Tun daga kan ƙafafuwanta, har zuwa cinyoyinta sun zagwanye, haka har zuwa cikinta. A karo na biyu ta buɗe idanuwanta jikinta babu kuzari, ta haɗe hannaye gurid'aya amma ta kasa ko motsa laɓɓanta.

Wasu zafafan hawaye ne suka zubo mata, ta share su tana sakin wani murmushi mai ciwo.

Lokaci ɗaya kamar ƙyaftawar ido, tamkar almara ta fara magana....."A da! kafin zuwan wannan lokacin na kasance ina sa rai; Kai ne fatana na ƙarshe ga bakiɗaya wannan duniyar! amma abu mafi muni yau na samu damar ganawa da kai, sai dai ban samu damar. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.