Yadda side d’insu yake, haka na Daddy shima yake, komai da komai iri d’aya, kawai de akwai k’ofofi da corridors d’in da suke a nasu wanda babu a na Daddyn.
A parlourn suka tarar da Daddy d’in da alamun su yake jira.
Abba ne ya fara gaidashi tukun su Huda.
Yana jin Yarinyar a jikinshi matuk’a dan haka bayan ya amsa ya hau tambayarta “ya take? Tana jin dad’in zaman? Akwai abunda take buk’ata?” A hankali tace “komai Alhamdulillah.
“Ma shaa Allah” yace sannan suka k’arasa.
Nan d’in ma abinci. . .