Kallon Safina da ke ta cije baki yake yi. A ɗofane take a kan kujera sai runtse idanu take yi. Gabaɗaya kan sa a juye yake ya rasa gane me ya faru. Mutum ɗayan da suka tarar kuma suke jira, ji ya yi kamar ta fi sa'a guda cikin ɗakin likita.
Murmushi matar ta yi musu bayan ta fito. Da sauri ya tashi ya tura kujerar tura marasa lafiya da aka basu da suka shigo asibiti saboda kasa tafiyar da Safina ta yi. Dama ko a gida ma shi ya ɗauketa ya kai ta mota.
"Me yake damunki. . .
Rgb g
FANTASTIC
FANTASTIC