Skip to content

Author

Soyayya Da Rayuwa 18
Ƙafafunta yake matsa mata duk da cewar ba kumbura suka yi ba. Ya san tana jin daɗin hakan. A yanzu haka ma lumshe idanu take tana murmushi. “Nan da two ... Read more.
Soyayya Da Rayuwa 17
Sanye yake cikin sabuwar shaddarsa wanda ya ɗinka na musamman. Ƙamshin turare kawai ke tashi daga jikinsa. Ya ɗauko brush na taje kai ya shafe kan shi da ya ... Read more.
Soyayya Da Rayuwa 16
Hajiya Mama ce zaune a kan filo da aka ajiye mata a ƙasa a kan kafet da ke jingine jikin bango. Ƙafarta da ke daure da bandeji ma na kan wani filo. Kula kula ... Read more.
Soyayya Da Rayuwa 15
A mota ta iske su suna jiranta bayan Hassan ya daddana horn yana nuna tafiyar lokaci. Tun jiya ta gaya mishi yau za’a fara bayar da admission letter na ma... Read more.
Soyayya Da Rayuwa 14
Banda ƙaran tukwane babu abunda ke tashi daga kitchen ɗin. Hakan na nuna halin da zuciyarta ke ciki. Girkin rana take son dorawa amma tana huce haushin da zuc... Read more.
Soyayya Da Rayuwa 13
“Ke Nabila, tashi ki bi mijinki” Ba dan ta so ba sai dan kada Umma ta ga kamar ta rainata ne ya saka ta haɗa kan kwanukanta ta saka a kwando ta yi ... Read more.
Soyayya Da Rayuwa 12
Kallon Safina da ke ta cije baki yake yi. A ɗofane take a kan kujera sai runtse idanu take yi. Gabaɗaya kan sa a juye yake ya rasa gane me ya faru. Mutum ɗay... Read more.
Soyayya Da Rayuwa 11
Idan tace bata cikin farin ciki to ta yi ƙarya. Tana tsaye bakin window tana jira ta ga ko Hassan zai dawo daga masallaci da wuri saɓanin jiran da zai yi rana... Read more.
Soyayya Da Rayuwa 10
Yau ne! Yau ne ranar da mijinta zai auro ƙawarta, maƙociyarta da suka tashi tare. Wacca take ma kallon ƴar uwarta a da. Bata son tashi daga kan gadon. Bata s... Read more.
Soyayya Da Rayuwa 9
Ƙwaƙwalwarsa ce ta shiga juya mishi lokacin da ya shigo cikin falon gidanshi. Akwai bambaci tsakanin fitarsa ɗazu da rana da kuma  shigowarsa yanzu baya... Read more.
You cannot copy content of this page.