Skip to content

Hajiya Mama ce zaune a kan filo da aka ajiye mata a ƙasa a kan kafet da ke jingine jikin bango. Ƙafarta da ke daure da bandeji ma na kan wani filo. Kula kula ɗin abinci ne a gabanta wanda ƴaƴanta mata da matan ƴaƴanta maza suka kawo mata suke aiko mata kullum. Amma babu na gidan Hussaini a ciki. Lawisa ba daɗin jikinta take ji ba amma ta san da babu makawa sai ta aiko mata. Bata san dalilin da ya sa Nabila bata kawo mata ba. Gwanda da halinta ya fara fitowa kowa ya gani. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.