Bismillahir Rahmanir Rahim
Ina mai miƙa godiya ga Allah subahanahu wata'ala mai kowa mai komai wanda ya bani ikon yin wannan rubutu mai albarka in sha Allahu. Salati marar adadi ga annabi Muhammad SAW da alayansa da sahabbansa da matansa baki ɗaya.
*****
Mahaifiyar Sawwama da Kawwama na zaune a ɗaki ta zuba tagumi kai kace saƙon mutuwa aka faɗa mata, malam iro ya yi ta sallama amma ko gizau bata yi ba hakan ya tabbatar masa ta yi nisa cikin tinani. Wai haryanzu bazaki cire damuwa a ranki ba gameda auren yarannan sai kace kice uwa. . .
Masha Allah
Jazakillahu khair