Skip to content

Ba shakka shawarar da Sawwama ta bayar shine daidai to amma bayan ta faɗawa mahaifiyarsu sai mama ta nuna sam kada su faɗawa kowa abunda ke faruwa kamar dai yanda ta ƙi da farko, Sawwama tayi ƙoƙarin fahimtar da mama dan a samu a ceto auren ƙanwar ta kuma a kare ta daga faɗawa sharrin shaiɗan, cikin fushi mama tace "wai ke sawwama mai yake damunki ne yarinya ta yi aure ta samu mutumin kirki amma kin dage sai kin haifar da matsala idan haushin auren nata ki ke ji ke mai ya hanaki yin. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.