Da Wani irin D'oki ya sauke wayar daga kunnen shi wacce ya gama da Aboki Kuma Amini.
Ya kunna Datar wayar Yana saurareh Sakon da zai shigo Wanda yace ya turo mishi .
Sakonnin Sukayi ta shigowa Yana tunanin sakon me Garba ya turo mishi ? Fatan shi ya zama Abinda zai Saka shi FARIN CIKI ne ya turo mishi ba Wanda zai kasa zama wakafin da aka Saka shi ba. Don ya kasa jure Rashin su da Kuma gangar jikin sa da take bukatar kulawa irin ta mutum Mai lafiya ga Abinda yake so Kuma a inda yake so din. . .