Sanarwa!
Wannan littafin na TSANANIN RABO kirkiraran labari ne. Ba shi da alaka da labarin wani/wata , duk abunda ka gani wanda yayi kamanceceniya da naka Arashine. Bayan haka akwai kirkirarun abubuwa acikinsa , kama daga sunan gurare har zuwa sunan wasu daga mutanan ciki.
Sadaukarwa
Na sadaukar da littafin nan ga Mahaifiyata haj. Umma Allah ya Kara miki lafiya da nisan kwana. Mahaifina Ina Addu'ar Allah ya gafarta ma yasa kana Aljanatul Firdaus.
Godiya Ta Musaman
Ga Aunty Naja Sabo Yaro. . .