Littafi Na Biyu
Bissimillah
Bayan tafiyar su asibiti Mutane da yawa na al'ajabin wannan wannan mutuwa.
Tabbas mutum ba a bakin komai yake ba, rayuwa babu tabbas hakazalika mutuwa gaskiya ,tana zuwar wa mutum ko da shiri ko ba shiri.
Wasu suka dake gefe suka ce,"yanzu fa yake ta magana da mutane tare yin hotuna da buduwarsa" wasu ma suka ce" ai an kusa bikinsa ma fa " Allah yasa mu cika da imani."Shi ai tashi tayi kyau "fadin wani matashi ya kuma cewa" Sudais baya fushi , bashi da abokin rigima , kullum. . .