Skip to content

Kuka take sosai tana maganganu wanda tsabar mamaki su mami ko fahimtar ta basa yi.

S.B da Affan kuwa har gigicewa da kidimewa sukai domin su akwai tunanin da ya durar musu a zuciya.

S .B ne yayi karfin halin cewa “ Uncle din mu kike nufi kowa?”

Da alamar maganar subuce masa tayi bai shirya ba, cikin kuka ta daga kai , Affan da sauri yayi waje dan gani yake wasa ne da shirman Widad.

Ko da ya fita sai gashi yaga tashin motar Uncle din su , mamaki da tunani kala-kala ya tsaya yake, me Uncle yake nufi ? kenan. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.