Da gudu `yan iskan suka taka a guje. Mammy taja hannun yaranta jikinta na rawa tama rasa inda zatayi dasu, ga jakar kayansu niki-niki a hanunsu duk sun bi sun rude .
Wata mata ce tsohuwa ta bude gidanta tai saurin zuwa inda suke .
Ta ce "baiwar Allah zo muje gidana" Mammy ta kaleta tace" ah,ah mungode. Dan a rude take bata yarda da kowa ba ita yanzu.
Matar ta ce "kinga baiwar Allah da zuchiya daya zan taimakeki , ga chiki a jikinki ,ga yara kuma, idan police din nan suka hangoki suma basu da kirki wasunsu, Sai suyi. . .