Mujaheeda kuwa cewa” ta yi ni dai a gani na ki yarda domin wallahi ya hadu soyayya sai kince ya isa indai gurin Uncle dr. ne yasan sirrin love” .
Widad murmushi tayi tace” yakai yaya Sudais?” duk sukayi murmushi bushira tace” Allah sarki ‘yar gidan Abbas da tana nan hirar sai tafi dadi” Nafisa tace” ai tafiyarsu daya da Mujaheeda akwai san duniya kuma bari gobe tazo kuga cewa zatai Widad taso Uncle Dr.”duk dariya sukai suna mikewa alamar tafiya tazo kenan , sukai sallama cikin farin ciki kowa ta tafi gidan su.
Widad tunda daga wannan rana Babu Dr. . .