Skip to content

Affan ne yazo daukarsu tana ta murna zata ga Maminta da Iya dasu ya fawwaz amma sai taga sun sauya wata hanyar ta kalle shi tana bata fuska ya kanne mata ido yana murmushi.

Wani gida taga sun faka ta juyo tana dubansa, Affan yace"madam futo na kawo ki gidan mijinki ," ta fito tana karewa gidan kallo tabbas gidan nan ko a mafarki bata taba tunanin samunsa ba sai gashi wai gidan mijinta .

Juyowa tayi ta dubi Shuraim tace"dan Allah ka fara kaini gun Mami na , nayi kewarsu wallahi" Anwar din Yaya Safna ne ya fito da gudu. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.