Skip to content

Malika Amma ce ta taso tace" yanzu nake da tabbacin muna da shaidar jin dalilin nan tunda har mu kike kira da makiya to kuwa zakiyi mutuwar gaske yarinya.

Ta tsuguna gaban Safna tare dago habarta suka hada ido Safna tai saurin dake kanta , zuciyar Malika ta bada bugu da karfi ta juya gurin Widad take taji wani jiri na kwasar ta fara nuna su tana cewa " Su waye ku ? Malik zo ka ga abunda idona yake gani Fatima gani wannan kuma kamanin Aisha ne akan fuskarta " .

Ai da Sauri Malik din Turabiya yazo gurin yana kama fadun Safna tare. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.