Skip to content

Widad gani take kamar a mafarki komai ke faruwa, yau gata ga dangin uwa ga dangin uba , Kuma kowana bangare Mai girman nasaba .

Mami ta kalla da idon ta ke zubar da hawaye a zuciyarta tace"dole kiyi kuka Mamin mu Kinga jarabawa tun durowarki zuwa duniya amma yanzu inshaAllah komai ya zama tarihi".

Sultan Abdulkareem Muhammad ballah ne yayi gyaran murya ya dubi Mami yace " nasan Zaki so kiji me ya faru bayan rabuwar mu Aisha ko?".

Ta sunkuyar da kanta ya cigaba da cewa " Sunusi bayan fitar mu dashi aiki Malik ne yasa aka gano inda muke shine. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.