Shi kuwa wata karar murna yayi ya tsuguna ya fara mata godiya , batasan sanda ta tsuguna ta fara cewa dan Allah ka tashi mutane suna kallon mu fa , ya ce "ni ke nakeso kuma zanyi farinchiki idan kowa yaga yadda nake farin chiki da amincewar ki, domin suyi shaidar san da nake miki". Ta ce " to ka mike danAllah " ba musu ya mike yana murmushi mai kara masa kyau, ta ce" amma akwai wata matsala fa" yace "wacha matsala kuma baby? "
Tai shiru tace " kamar yadda kaji sunana Safna Abdulkhareem muhammad. Ni ba yar kowa bace , san nan ban taso. . .