Safna rayuwar gidanta tana chikin farin chiki sosai domin mijinta iya gwargwado yana nuna mata soyayya.
Sai dai tun washe garin kaita ta fara samun matsala da 'yan kanansa domin ita mahaifiyarsa tace mata "ba ruwanta da ita _tabi zabin danta ne, duk abunda yakeso shi take so dan haka bata da matsala da ita.
Kuma ya zamana ma ba gidansu daya ba sai dai suna kusa da juna, ta haka kanan suke zuwa kowa da kalar rashin mutunchinsa irin na yaran masu kudi wanda suke ji da kansu musamman wanda basu samu issashan tarbiya ba.
Kuma da yake kanan. . .