Skip to content

Safna ta idar da sallah ita da Widad da taje ta taso suna kokarin shiga kitchen domin karin safe dan A.B da wuri zai fita dauko mamansa a Airport , sukaji shigorsa tare da su jabeer.

Haj. Widad ansha hijab har kasa tana ganin su ta sunkuyar da kai dan dariya ce ke neman kufce mata.

A.B yace Safna zo ki tayani jin wani zance kuma dan Allah ki dubamin Jabeer,Mubarak da Mujaheed lafiyarsu lau ko idona ne.

Murmushi tayi tace" yaya wannan waca magana ne kuma"?

Jabeer sarkin tsoro ya dawo kusa da kafafuwan Safna da ta. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.