Mugani ya ce bayan ya riƙo ta, muryar Salma da suka ji tana faɗin eyye ah lallai masoya tana faɗi ne cikin dari ya sa da sauri Ummu hani ta ture hannun sa shiko bai damu ba yake faɗin badai kiji ciwo ba ko, turo baki tayi yo dana ji ciwo ai da kuka zaka ga nasa.
Ajiyar zuciya yayi ta wasa ah to Alhamdulillah har na fara tunanin kiran Umar muje asibiti, dariya Ummu hani ta yi kawai kafin ta koma ta zauna.
Shima ɗin guri ya samu ya yiwa kansa mazauni sai da ya. . .