Karanta wasu daga cikin makalunmu da suka yi bincike bisa tarihi da nau'ukan rubuce-rubucen Hausa
A ƙarƙashin kiwon lafiya, kalmar magani sananniya ce ga kowane Bahaushe. Wasu masana, sun yi hasashen cewa, kalmar ba ta rasa nasaba da kalmar ‘gwaji, wato a gwada abu a ga ko zai yi. Suna Read More ...
A makalun da suka gabata mun rigaya mun kawo muku tarihin samuwar ƙagaggun labarai na Hausa da yadda rubutu ya samu ci gaba tun daga Ajami zuwa rubutun book. Har ila yau mun kawo muku Read More ...
A makalar da ta gabata, mun kawo muku bayanin masana game da rubutun zube da kuma matakai daban-daban wanda ka’idojin rubutun Hausa suka bi kafin su kai ga yadda suke a yanzu. Mun tsaya a Read More ...