Skip to content

Kamar yadda na sanar daku cewa wannan littafin ya faru da gaske ne, sai dai wasu gurare da na gyara domin ka'wata labarin, sannan labarin gajere ne bashi da tsayi, Ina son ku bini a hankalin don ji abin da ya k'unsa.

Mom shin dama ashe duk irin yadda kike ikirarin cewa kina son kud'i ashe ba haka ba ne? Shin wai yanzu menene ya rage miki a duniya? Kin ce kud'i kike so kuma gashi nan har gida suke zuwa su sameki amma kuma Mom ba zaki dai na kuka ba?

Cikin kuka wacce aka. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.