Washegari da hantsi ne na nufi gidan Hafsa, ina shiga gidan da malam na fara cin karo da alama fita zai yi, bai amsa gaisuwata ba ya ce "Wai Malama Ummu lafiya kwana biyu ba ki zuwa koyarwa dalibanki na ta complain." Kafin in yi magana Hafsa ta fito "Kila har ta ajiye aikin" ta faɗi tana murmushin shegantaka." Dan tsaki na ja "Ka bari kawai malam, abubuwa ne sun min yawa, ni ko zan shiga ajin ai ba gane abin da zan koya musu zan yi ba. Saukina daya da muka kammala namukaratun, da yanzu nake yi ai. . .
Thanks