To ummulkhairi na kira ki ne don ki gyara kanki, kin ga duk wannan rawar ƙafan da Sodangi yake yi da ke, daga zarar kin ƙare amarci in ba dagewa kika yi da gyaran kanki ba juya miki baya zai yi.Ga kishiyoyi kina da su, kowace kokari take ta ga ta zama ta gaban goshi". ta shiga lissafa min sunayen magungunan matan da ke gabanta, "To dame dame za a ba ki? Kunyarta ta sa na ɗauki wata gorar tsimi, ta ce min dubu biyu, na ce zan bayar a kawo mata, tayi tayi in ƙara wasu abubuwan na. . .
Update pls