Ban ƙara shiga tashin hankali ba sai da na ji abu ta kasa na yana bi na, dubawar da zan yi jini na gani, kuka na fasa na sauka kasa, ciwon mara ya sauko min ina ta mukurkusu na ji muryar Laila ta window da ta saba leƙo ni.
Nishin da ta ji yasa ta tambayar me ya faru na ce "Ki zagayo kofar a bude take" ai kuwa sai ga ta da gudunta ta shigo ta rungume ni, tana fadin "Me ya same ki? Cikin zafin ciwo na ce "Ina jin bari zan yi."
Wayarta ta janyo jikinta. . .
Thank you