Shi kuma megidan ganin har sha biyu ba ni ba labarina yasa mishi ɓacin rai dan bai san dalilina na yin hakan ba. Ga ɓacin girkina a yau wanda ya rasa shi ma abin da ya ja hakan. Ko da gari ya waye ban yi yunkurin fitowa dan samar da abin karyawa ba.
Knocking din da na ji ana yi muna tsaka da chat da Asiya ya daure min kai, na dai mike na buɗe, Laraba ce mun gaisa cikin mutunta juna kafin ta nemi izinin a akan me za a yi yanzu da safe? Na ce tayi yanda. . .
Thank you
Bello