Takawa ya yi zuwa ƙofarta, ya ranƙwashi kofar shiru ba a buɗe ba, ya ƙara nan ma ba labari ya yi magana ba a buɗe ba. Wajen matan yi juya "Nawa ne kudin? "Dubu dari uku ne." Kansa ya jinjina "Bani acc no da lambar waya" ya ciro wayarsa ta fada mishi ya sa "Ku je zan yi magana da ita in kuɗin haka suke zan tura maku."
kwarjinin sa yasa ta kasa mishi musu suka juya, layin wayar Halima ya kira bata ɗaga ba ya tura mata text message Idan bata buɗe ba, za. . .