Ɗauke wuta kawai Latifa ta yi ta juya zuwa ɗakinta ta rufo ƙofar da karfi, na wuce a hankali na haura sama. Kamar yanda nayi zato ya kashe duk fitilun wurin sai hasken bed side lamp ita taimaka mini na hango shi gefen gado ya yi tagumi da duka hannayensa.
Ina shirin zama wayarsa tayi ƙara ya kai hannu ya ɗauka cikin dakusashshiyar murya ya soma Magana "Kana ji na Usama? al'amarin Halima yana neman sha mini kai,ina duba mata saboda ganin al'amuran da muka keto ni da ita har muka zo yau.
Amma ita bata sani. . .
Nyc one ,Allah ya kara daukaka da fasaha
Gaskiya ummu akwae tarbiya, Allah ya shiryemu duka