Bismllahir Rahmanir Rahim
Alhaji Abdulazizi nera, shine inkiyar sa kaf garin kano babu wanda bai san da shi ba, mutum ne mai kuɗin gaske, ya kasance mutumin kirki da son jama'a kekkyawa dattijon asali, domin shi kuɗin sa basu rufe masa ido ba, kowa na shine baya kyamar talaka ko kaɗan, shi ɗan asalin garin kano ne a wani ƙauye da ake kira rangaza, a nan kakaninsa suke da zama, yana da mata biyu.
Babbar matarsa ita ce Hajiya Ameena, tana da yara huɗu maza uku mace ɗaya, Hajiya Ameena macece me. . .