Skip to content

*****

Alaro city Hospital

12:30am

Maryam ce zaune a kan kujerar dake kusa da gadon marasa lafiya. Ɗazu bayan sun kawo Eshaan asibiti, likitoci suka shiga duba shi.

Yayin da itama aka shiga dubatan, amma hankalinta na kan Eshaan ɗin, shi yasa bayan an gama mata tretment ta bazama ta fito ta tsaya tare da Baban Ilham.

Suna wurin har likitocin suka fito, suka sanar musu cewa doguwar suma ya shiga, amma su sun duba basu ga abinda ya janyo masa doguwar sumar ba.

Sai da Baban Ilham ya tambayeta abinda ya faru da su, amma bata ba shi amsa. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.