Skip to content

Cikin zaro ido yake dubanta wanda ya tsora ta ; tace ”kayi hakuri ina fatan suma su shiru ta sanadinka”.

Ya haɗe rai yana dubanta yace” duk wani abu da zaki fada kisan irin abunda zaki faɗa akan abokaina domin sune duniyata ,sune kadai basa guduna kuma nima bana gudun su”.

Shahida kalonsa tayi gabanta yana faduwa ta dake zuciyarta na cewa karki damu suma in suka gyaru sanadikin ne kuma zaki samu lada .

Tayi ajiyar zuciya tace” kayi hakuri nima ban fadi wani abu munmuna akansu ba ,amma ina fatan baza ka bari alkawarin mu ya rushe a. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.