Kuma duk saurayin da zai zo nitsattsu ne, kuma masu kuɗi ko yaran masu kuɗi.
Maryama jita ke kamar ta shake ta ta huta saboda ita tata 'yar ba mashinshini.
Mujahid kuwa duk wanda yazo sai yace " Shahida karatu za tai ba yanzu zai mata aure ba".
Akwai keɓantattu da suka sa Mujahid a gaba akan maganar Shahida wato Ridwan da Muhsin.
Shi kuma gudun faɗa yake akwai aure akanta bai san bayyana hakan yanzu sai ta kuma wayo.
A yanzu yafisan ta tsaya; tayi karatu bayasan hankalinta ya rabu.
Ridwan q alamine a makarantar da. . .