Skip to content

Shahida ta kalli Anisa tace" nasan duk abunda kika fada gaskiya ne Anisa , amma ki sani ina san Yaya Abubakar ko da kuwa shine dilar ƴan shaye-shaye ta duniya mutuƙar ya yarda zai daina, kuma dakike cewa bai daina shaye-shaye ba ai ya rage daman komai sai a hankali juma nasan wata rana ba mai kalan min shi yace masa dan shaye-shaye".

Ta sharci hawayan fuskarta ta sake cewa ' Uncle Ridwan ko Alhaji Muhsin bazan taɓa san su ba, har duniya ta naɗe , kuma da kike min misali daku kowa da mijinsa, ni naji. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.