Skip to content

Abubakar ne ya miƙe ya nuna Uncle Mujahid yace" inshaAllahu bakin ka sai ya sari ɗanyan kashi mai wari, Shahida bata da wani mijin in ba ni ba.."

Kafin ya rufe baki Uncle Mujahid ya bashi mari ya sake marinsa yana nuna shi yana cewa" karka ƙara kiranta da matarka domin yanzu zan sauya ma kamanni".

Abubakar cikin fushi da hawaye yace" nace mata ta , matata sai me? Da idanka zaka gani sai na mallaketa inshaAllahu sai dai in mutuwa nayi ko ta mutu".

Uncle Mujahid ya kai masa wani dukan Shahida tayi gudu ta shiga tsakani tana kuka. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.