Hajiya ce ta shigo taji abunda suke cewa a kuma lokacin jikin Mujahid yayi sanyi ya ɗago yace” na amince Usman indai hakan shine farin cikin ka “.
Hajiya tace “ wai me yake faruwa ne ?”.
Mujahid yace” yana so ne na auri Shaheeda “.
Hajiya ta dago a furgice tace” dan Allah ka dawo tunaninka Usman , dudu yarinyar nawa take da za ayi maganar auren ta”.
Usman ya ɗago yace” dan Allah hajiya kiyi fatan Alkhairi tunda ya amince “yana farin ciki .
Hajiya kasa cewa komai tayi tsabar mamaki da kaɗuwa.
Ya juya ya kalli Mujahid yace” nagode sosai Mujahid Allah. . .