Shahida kuwa tana daki kamar me takaba ta rasa ya zatai da rayuwarta.
Haka kwanaki suka ƙara shuɗewa , Mujahid ya kullewa Shahida kofa , ko nan da nan bata fita.
Abunda yasa ta ƙara shiga damuwa kenan .
Haka Abubakar abokan sunyi-sunyi amma ya takura kansa guri ɗaya , cikin ƙanƙanin lokaci ya fita hayyacinsa .
Gidan su Mujahid kuwa Hajiyar sa ta kira shi akan lallai yazo .
Bayi zatan komai ba , bayan ya taso daga gurin aiki ya biyo.
A lokacin Suraj yazo hutu shima Babansu na dakin sa.
Ta janyo shi dakinta tace" Mujahid kayiwa Allah da Annnabinsa ka. . .