Skip to content

Uncle Mujahid hankalinsa in yayi dubu ya tashi , haka ɓangaran Amir da babansa da kuma abokansu duk hankalinsu ya tashi.

 Uncle Mujahid ne ya dubi baban Anisa yace" nagode sosai Baban Bilal kuma InshaaAllah duk inda zasu zan nemo su da yardar Allah".

Abban Anisa yace"  Alhaji Mujahid dan Allah abu komai a sannu nasan ba nisa sukai ba".

Uncle Mujahid yace" Allah yasa to amma indai ba a gansu ba akwai matsala babba, kuma shi yaran sai na maka danginsa a kotu wallahi".

Baban Amir dake gefe shima duk nutsuwarsa ta tafi yace" Alhaji Mujahid kayi hakuri. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.