"Ina so ka tafi da Abubakar ka damƙa shi hannun ƙanina Bashir " cewar Alhaji Munir.
Binta matarsa tace" gaskiya bazan yadda ba Alhaji, Bashir fa so kake ya kashe min ɗa".
Yace'' babu abinda suka isa suyi Binta kuyi shiru kuji abunda zance".
Shiru tayi badan ta yarda da abunda zaice ba.
Yace" Abubakar zai bi Alhaji Munir ku faɗawa dangi ni da Binta da Sakina mun rasu a wani hatsari a garin ceton su , shi kaɗai ne yayi rai kuma shima ba komai bakomai yake tunawa ba, ya bugu akansa".
Ya. . .