Skip to content

Tsayawa yayi gaban gadon yana kuka wi-wi ya kasa magana fin bashi da abun cewa.

 Ya tsura mata ido kafin ya sake fashe da kuka mai ciwo, yana kifa kansa a gefan gadon .

Kowa na gurin jikinsa yayi sanyi ganin yadda yake kuka cikin ruɗewa.

Wani katafaran gurin bikine ya ƙawatu, inda Anisa taci ado kamar ba gobe, mutane kowa na farin ciki ana cewa" Allah ya sanya alheri ya kawo ƙazantar ɗaki".

Can wasu mutane suka fara guɗa ango kasha ƙamashi .

Shi kuwa ango ya taho cikin taƙama fuskarsa da annuri yana ta fara'a.

Baza idanuwa. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.