Alhaji Muhammad ya ce" tabbas mun yarda da hujjojinku , amma ku sani muna gamu da namu, wanda zamu iya cewa sunyi kamanceceniya.
Wallahi muna da ɗa Abubakar kuma wannan shine ɗan mu.
Bayan wannan hujja bamu da wata sai Allah dan haka Yaya me ya kamata ayi yanzu?".
Alhaji Muddasir da jikinsa yayi sanyi ya ce " babu abunda zance ai , domin duk wata hujjar da muke da ita suma suna da ita sai dai mu barwa Allah".
Alhaji Munir ne yayi gyaran Muryar, wanda tunda aka fara magana sai yanzu ya ce wani abu.
Ya dubi Alhaji. . .