Skip to content

Shiru tayi ta kasa magana tace” shikenan amma Mujahid karka sake ka fadawa Maryama wannan banzar kishiyarta ta, kuma ko da wasa kar naga kafar yarinyar acikin gidan nan in ba haka ba ban yafe maka ba”.

 Dagowa yayi da sauri yana kalonta zai magana babansa yayi saurin cewa” kar inji muryarka, tashi kaje Allah yayi maka Albarka riikon maraya ai sai wanda Allah ya zaɓa kuma wannan sai ya sada ka da Alkhairai masu yawa”.

Yace” Amin ya Allah baba nagode “.

Ya fita zuciyarsa ba dadi domin babu abunda yake tsoro kamar fushin hajiyarsu , shiyasa  Maryama. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.