Skip to content

Gaba dayansu suka tsorata suka fara kokarin guduwa ita kuwa tsabar tsorata ta kasa gaba ta kasa baya sai rufe Ido da tayi tana salati.

Tana haka kawai taji an figeta gefe an matsar jikinta ya hau rawa sai kuma taji shiru ta fara buɗe idonta .

Akan wani Saurayi kyakkyawa sosai amma wanda ya lalata rayuwarsa domin kuwa kalo daya zakai masa kasan wannan ɗan shaye -shaye ne ko rikakken mara kunya .

Sai tayi sauri ta fara matsawa  ga mamakinta murmushi yayi wanda ya fitar da zallar kyansa da kamalarsa da ace mutum ne na gari, domin kuwa. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.